in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi gwajin gudanar da cibiyar watsa labaru ta taron kolin Beijing na FOCAC
2018-08-29 13:51:59 cri

An yi gwajin gudanar da cibiyar watsa labaru ta taron koli na Beijing na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar dake tsakanin Sin da Afirka wato FOCAC na shekarar 2018 a otel na kasa da kasa na Beijing tun daga ranar 29 ga wannan wata. Fadin cibiyar ya kai muraba'in mita 8300, inda aka kafa sashin samar da hidima, da sashin aikin watsa labaru, da sashin watsa labaru, da sashin sarrafa yanayin sadarwa, da sashin shaida al'adu daban daban da sauransu, wadanda zasu samar da hidimar watsa labaru da sadarwa da aikin watsa labaru ta redio da telebijin da internet da sauransu. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China