in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakiliyar shugaban Sin za ta halarci bikin rantsar da shugaban Zimbabwe
2018-08-25 15:33:58 cri

Wakiliyar musamman ta shugaban kasar Sin Xi Jinping, kana mataimakiyar shugaban majalissar ba da shawara kan harkokin siyasa ta Sin a taro na 13 uwargida Su Hui, za ta halarci bikin rantsuwar zababben shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, taron da zai gudana gobe Lahadi a Harare fadar mulkin kasar.

Shugaba Mnangagwa ne dai ya gayyaci kasar Sin zuwa bikin rantsuwar ta sa, kamar yadda kakakin ma'aikatar wajen Sin Lu Kang ya sanar da hakan a Asabar din nan.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China