in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin Cuba da Korea ta arewa sun bayyana gamsuwa game da bunkasuwar dangantakar dake tsakanin kasashensu
2018-08-22 16:38:56 cri
Shugaban kwamitin harkokin cikin gidan Cuba kana shugaban ministocin kasar Diaz-Canel, ya gana da mamban dindindin na kwamitin siyasa na tsakiyar jam'iyyar ma'aikata ta Korea ta arewa, kuma mataimakin shugaban kwamitin tsakiyar jam'iyyar, kana mataimakin shugaban kwamitin harkokin cikin gidan kasar, Choe Ryong-hae a jiya Talata. Bangarorin biyu sun kuma bayyana gamsuwarsu game da bunkasuwar dangatakar dake tsakanin jama'a da jam'iyyun da gwamnatocin kasashen biyu. (Amina Xu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China