in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Djibouti: Za a kara cin gajiya daga taron kolin Beijing na dandalin FOCAC
2018-08-20 20:18:46 cri

Jiya Lahadi shugaban kasar Djibouti Ismail Omar Guelleh, ya bayyana cewa, taron kolin dandalin FOCAC da za a kira a birnin Beijing, zai samar da sabbin damammakin ci gaba ga huldar dake tsakanin Sin da Afirka, haka kuma ga huldar dake tsakanin Sin da Djibouti, kana al'ummun sassan biyu za su kara cin gajiya daga hakan.

Guelleh ya kara da cewa, kasarsa tana son yin kokari tare da kasar Sin, bisa shawarar ziri daya da hanya daya, domin kara karfafa hadin gwiwar dake tsakaninsu a fannoni daban daban.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China