in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin tana fatan shugabannin kasashen Koriya ta Arewa da ta Kudu za su yi ganawa yadda ya kamata
2018-08-15 13:25:38 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a yau Laraba cewa, Sin tana maraba da kudurin da kasashen Koriya ta Arewa da ta Kudu suka tsaida, na ganawa tsakanin shugabannin kasashen biyu a watan Satumba, tare da fatan za a yi ganawar yadda ya kamata tare da samun kyakkyawan sakamako. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China