in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin: An tantance makarantu 3,916 a matsayin wadanda za su rika horas da matasan 'yan kwallon kafa
2018-08-10 19:19:46 cri
Ma'aikatar ilimi ta kasar Sin, ta fitar da jerin sunayen makarantun firamare da na sakandare 3,916, dake sassan kasar ta Sin daban daban, a matsayin wadanda za su maida hankali ga horas da matasa masu sha'awar zama kwararrun 'yan kwallon kafa.

Ma'aikatar ilimin ta wallafa sunayen makarantun da suka kunshi wadanda ke gundumomin kasar 33, da wasu yankuna daban daban, baya ga wasu sassa 47, da su ma aka ware domin horas da matasan 'yan kwallon kafa a kasar. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China