in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakiliya ta musamman ta shugaban kasar Sin za ta halarci bikin bude gasar wasannin kasashen Asiya karo na 18
2018-08-10 15:13:58 cri
Mai mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, Lu Kang ya sanar a yau Jumma'a cewa, bisa goron gayyatar da shugaban kasar Indonesiya Joko Widodo ya bayar, a madadin shugaba Xi Jinping na kasar Sin, mataimakiyar firaministan kasar Madam Sun Chunlan za ta halarci bikin bude gasar wasannin motsa jiki ta kasashen Asiya karo na 18 a ranar 18 ga wata a Jakarta, fadar mulkin kasar Indonesiya.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China