in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Cinikayyar shige da fice ta karu a kasar Sin
2018-08-08 20:43:15 cri
Hukumar kwastam ta kasar Sin ta sanar a yau Laraba cewa, a watanni 7 da suka gabata, yawan kudin kayayyakin da aka fitar da su daga kasar zuwa ketare, da kuma wadanda aka shigar cikin kasar, ya kai kudin Sin RMB biliyan 16,720, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 2447, jimillar da ta karu da kashi 8.6% bisa makamancin lokacin bara. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China