A cewar sakamakon da aka fitar da sanyin safiyar yau Juma'a, Mnangagwa ya samu kuri'u 2,460,463, wanda ya kai kashi 50.8 na jimilar kuri'un da aka kada.
Yayin da babban abokin adawarsa Nelson Chamisa na jami'yyar kawance ta MDC ya samu kuri'u 2, 147,436. (Fa'iza Mustapha)