180727-lubabatu.m4a
|
Sai dai bisa namijin kokarin da gwamnatin yankin da al'ummarta suka yi, an samu nasara ta a zo a gani da ta jawo hankalin duniya a wajen daidaita ta, har ma ta karbi lambar yabo kan kiyaye muhalli daga MDD, tare da samar da misali ga sassan da ke fama da kwararowar hamada a duniya.
Yanzu haka,wakiliyarmu Faeza Mustapha na wata ziyara a hamadar, Bari mu tuntube ta, domin jin karin bayani.