in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Somaliya ya kori ministan Ilimin kasar
2018-07-27 11:18:52 cri
A jiya Alhamis ne firaministan kasar Somaliya Hassan Ali Khaire ya sauke ministan Ilimin kasar Abdirahman Osman wanda ke rike da wannan mukamin tun shekarar 2017 daga mukaminsa.

Cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Mogadishu, babban birnin kasar, Khaire ya ce ya maye gurbin minisatan da mataimakinsa Abdirahman Mohamud Abdulle Jabir a matsayin ministan riko.

An tsige ministan Ilimin kasar ne, bayan da aka ruwaito shi yana cewa, ma'aikatarsa ba ta amince da dukkan jami'o'in kasar ba. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China