in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ma'aikatar harkokin wajen Sin ta maida martani kan yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Amurka da EU
2018-07-26 20:13:52 cri
Game da yarjejeniyar cinikayya da aka cimma tsakanin kasar Amurka da kungiyar tarayyar Turai ko kuma EU a takaice, mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya bayyana yau Alhamis a nan birnin Beijing cewar, idan Amurka da EU za su iya daidaita sabanin cinikayyarsu ta hanyar yin shawarwari, hakan ba ma kawai zai dace da moriyarsu ba ne kadai, har ma zai zama wani al'amari mai kyau ga duk fadin duniya.

Ya ce Sin na fatan kokari, gami da fatan matakan da suka dauka za su dace da ka'idojin cinikayya na bangarori daban-daban. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China