in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yankin ba da hidima na Wanglong dake lardin Guizhou
2018-07-26 10:38:45 cri

Tagwayen hanyoyi na Wanglong tsakanin Zunyi da Chishui, na da dukkan abubuwan hidima da ake bukata. Matafiya suna iya dandani abinci masu dadi a wannan wuri, kuma wannan yanki na samar da barasa da kayayyakin da aka sarrafa da hannu na gargajiya. A cikin shekarar 2018, yankin ya kasance sahun gaba wajen samar da hidima mai inganci, wanda ya zama alamar lardin Guizhou. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China