in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kungiyar Belgium ta samu matsayi na uku a gasar cin kofin duniya ta Rasha
2018-07-15 15:50:38 cri
Jiya Asabar ne, a birnin St. Petersburg na kasar Rasha aka gudanar da wasan neman matsayi na uku a gasar cin kofin duniya dake gudana a kasar ta Rasha, inda kasar Belgium ta doke kasar England da ci 2 da nema, abin da ba ta damar lashe matsayi na uku na gasar.

Haka kuma, a yau Lahadi ne za a yi wasan karshe tsakanin kasar Faransa da Croatia a birnin Moscow na kasar Rasha. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China