in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rahotanni sun ce adadin wadanda suka mutu a hadarin jirgin kasa a Turkiyya ya kai 24
2018-07-09 14:10:17 cri

Kamfanin dillancin labarai na Anadolu ya rawaito mataimakin firaiministan Turkiyya Recep Akdag na cewa, adadin wadanda suka mutu bayan da wani jirgin kasa ya kauce hanya a arewa maso yammacin kasar ya karu zuwa 24.

Tun da farko rahotanni sunce mutane 10 ne suka mutu wasu 73 kuma suka samu raunuka a lokacin da jirgin kasan dauke da fasinjoji ya kauce hanya a lardin Tekirdag dake arewa maso yammacin kasar.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China