in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta kai kara kan kasar Amurka a kungiyar WTO
2018-07-07 16:26:08 cri
Wata sanarwa da ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin ta fitar, ya ruwaito cewa, a jiya Juma'a, kasar Sin ta shigar da kara gaban kungiyar ciniki ta duniya WTO, bisa yadda Amurka ta kaddamar da bincike mai lambar 301 kan kasar, gami da kara haraji kan kayayyakin da kasar Sin din ke shigar da su Amurka. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China