in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi zai yiwa taron CASCF jawabi
2018-07-05 19:51:39 cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana cewa, shugaba Xi Jinping na kasar Sin zai gabatar da jawabi yayin bikin bude taron ministocin dandalin hadin gwiwar Sin da kasashen Larabawa karo na 8.

Mamba a majalisar gudanarwar kasar Sin, kana ministan harkokin wajen kasar Wang Yi, da ministocin harkokin waje da wakilai daga kasashen Larabawa da babban sakataren kungiyar kasashen Larabawa ne ake sa ran za su halarci taron da aka shirya gudanarwa a ranar 10 ga watan Yulin wannan shekara a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China