in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD: Yara miliyan 2.2 ba su shiga makaranta ba a Sudan ta kudu
2018-07-04 10:54:22 cri

MDD ta yi kiyasin yara miliyan 2 da dubu 200 da suka cancanci shiga makaranta a Sudan ta kudu ne ba su yin karatun sakamakon matsalolin tashin hankali da durkushewar tattalin arziki da kasar ta gabashin Afrika ta fada cikinsa.

Sardar Umar Alam, jami'in sashen ilmi na MDD, kana wakilin hukumar raya ilmi da kimiyya da al'adu ta MDD (UNESCO) dake kasar, ya ce samun 'yancin kasar bai amfanawa kananan yaran kasar da komai ba sakamakon yakin basasar da kasar ta tsunduma da yaki ci yaki cinyewa.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China