in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ambiyar ruwa ta halaka mutane a kalla 10 a Najeriya
2018-07-03 21:10:26 cri
Rahotanni daga tarayyar Najeriya na cewa, mutane a kalla ne 10 ne suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa biyo bayan wani mamakon ruwan sama da ya afkawa yankin Kontagora na jihar Niger dake yankin tsakiyar Najeriya.

Wata majiyar 'yan sanda da jami'an aikin ceto sun bayyana cewa, iftila'in ya faru ne a daren ranar Litinin. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China