in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin kasar Sin sun gina wata cibiyar hana yaduwar cututtuka a Saliyo
2018-06-28 20:32:16 cri
Kakakin ma'aikatar tsaron kasar Sin Wu Qian, ya furta a yau Alhamis cewa, sojojin kasar Sin sun kusa kammala gina wata cibiyar hana yaduwar cututtuka a kasar Saliyo. Cibiyar da za ta kasance irinta ta farko da sojojin Sin suka gina, a matsayin wani tallafi ga nahiyar Afirka. Za a shirya bikin mika cibiyar a farkon watan Yuli dake tafe. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China