in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da taron wakilan kungiyar matasa masu bin Kwaminisanci ta kasar Sin karo na 18
2018-06-26 20:15:55 cri
A ranar Talata 26 ga watan nan ne aka bude taron wakilan kungiyar matasa masu bin Kwaminisanci ta kasar Sin karo na 18 a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. Shugabannin kasar Sin da suka hada da Xi Jinping, da Li Keqiang, da dai sauransu, sun halarci taron budewar don taya mahalartan murna lokacin. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China