in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya gana da mataimakin shugaban kwamitin kungiyar EU da takwaransa na kasar Faransa
2018-06-25 20:54:01 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gana da mataimakin shugaban kwamitin kungiyar EU Jyrki Kataine a yau Litinin a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.

Har wa yau a dai wannan rana, mista Li Keqiang ya gana da takwaransa na kasar Faransa Edouard Philippe a birnin na Beijing, inda suka gane wa idanunsu yadda aka sa hannu kan yarjeniyoyin hadin kai fiye da 10, da aka kulla tsakanin bangarorin 2, wadanda kuma suka shafi fannonin makamashi, kimiyya da fasaha, aikin gona, aikin jinya, da dai makamantansu. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China