in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An shiga rana ta biyu a taron kasa da kasa a Fujian kan fasahar noman lemar kwadi
2018-06-19 11:16:01 cri

A yayin da aka shiga rana ta biyu a taron kasa kasa game da fasahar noman ciyayi musamman ciyawar lemar kwadi a karo na 16 wanda ke gudana a lardin Fujian na kasar Sin, taron wanda ya samu halartar wakilai da masana daga kasashe da shiyyoyin duniya sama da 30 ciki har da nahiyar Afrika, daga nan ofishinmu na watsa labarai mun tuntubi wakilinmu Ibrahim Yaya wanda a halin yanzu yake halartar taron domin jin karin bayani game da abubuwan da masana ke cewa dangane da muhimmancin wannan taro:

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China