in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yang Jiechi ya gana da ministar harkokin wajen kasar Ghana
2018-06-12 13:25:41 cri

A yau ne mamba a ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na Jam'iyyar kwaminis ta Sin Mista Yang Jiechi ya gana da ministar harkokin wajen kasar Ghana Shirly Ayorkor Botchway a nan birnin Beijing.

A yayin ganawar tasu, Mista Yang ya bayyana cewa, Sin na fatan hadin kai da Ghana don kara tuntubar juna, da kokarin bunkasa dangantakar kasashen biyu bisa sabon yanayi da ake ciki a halin yanzu.

A nata bangare, Botchway ta darajanta yadda ake tafiyar da harkokin kasar Sin da manufar da shugaba Xi Jinping game da kasashen Afrika. Ta ce Shugaban kasar Ghana Akufo-Addo na sa ran halartar taron koli na dandalin hadin gwiwar Sin da Afrika da za a yi a birnin Beijing. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China