in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin Koriya ta arewa da Amurka sun gana da juna a karon farko
2018-06-12 10:58:53 cri

Rahotanni na cewa, a yau ne shugaban kasar Koriya ta arewa Kim Jung-un ya gana da takwaransa na kasar Amurka Donald Trump karon farko a tarihi a Singapore, inda suka yi shawarwari kan batun kawar da makaman nukiliya a zirin Koriya da rage tsamin dangantakar dake tsakaninsu. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China