in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan daliban jami'o'i da suka kammala karatu suka samu aikin yi a 2017 ya yi daidai da na 2016
2018-06-12 10:15:12 cri
Wani rahoto da aka wallafa a jiya game da daliban da suka kammala karatu a jami'o'i na kasar Sin suka kuma samu aikin yi na shekarar 2018 a nan birnin Beijing, ya nuna cewa, yawan daliban jami'o'i da suka samu aikin yi bayan watanni shida da kammala karatu a shekarar 2017 ya kai kashi 91.6 cikin dari, wanda ya yi daidai da na shekarar 2016. Yawan dabilan kwalejojin koyon ilmi da fasahohi na musamman da suka samu aikin yi a shekarar 2017 bayan da suka gama karatu a cikin watanni shida ya kai kashi 92.1 cikin dari, wanda ya zarce na shekarar 2016, kana ya zarce yawan daliban jami'o'i a karo na farko. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China