Za a gudanar da gasar gudun yada kanin-wani a birnin Guangzhou na shekarar 2018 a watan Disamba
Bisa labarin da aka bayar a gun taron manema labaru da aka gudanar a ranar 10 ga wata, an ce, za a gudanar da gasar gudun yada kanin-wani a birnin Guangzhou na shekarar 2018 a ranar 9 ga watan Disamba na bana, za a kaddamar da yin rajista a karshen wannan wata. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku