Fadin cibiyar yada labarai ta SCO da aka kafa a birnin Qingdao ya kai murabba'in mita dubu 35, kuma fadin wurin aiki a cibiyar ya kai murabba'in mita dubu 10.5, cibiyar da za ta samarwa 'yan jarida 3000 da suka yi rajista hidimma yayin da suke gudanar da aikinsu. (Amina Xu)