in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin na fatan za a kalli ci gaban kasar da idon basira
2018-06-06 19:36:52 cri
Dangane da labarin da kafofin yada labaru na kasar Australia suka bayar cewa, majalisar dokokin kasar Amurka za ta nemi zartas da dokar raunana tasirin gwamnatin kasar Sin da na jam'iyyar Kwaminis ta kasar, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, Madam Hua Chunying, ta ce kasar Sin tana nan kan manufarta ta hulda da kasashen waje bisa sharadin mutunta juna, da rashin tsoma baki cikin harkokin gida na kowace kasa. Sa'an nan kasar na fatan ganin wasu mutane sun daidaita ra'ayin su, kana su kalli ci gaban kasar Sin da na duniyarmu da idon basira. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China