Shugaban ya bayyana hakan ne, yayin da yake mayar da martani kan zanga-zangar da dubban 'yan adawa suka yi game da hukumar zaben kasar(ZEC) da ofisoshinsa da ke tsakiyar birnin, inda suka gabatar da wasu bukata da suka shafi yanayin zabe da ake ciki a halin yanzu. (Ibrahim)