in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wang Yang zai ziyarci kasashen Congo da Uganda da Kenya
2018-06-06 16:06:19 cri

Babban mashawarci na musamman na kasar Sin Wang Yang, zai gudanar da ziyarar aiki ta sada zumunta a kasashen Congo, da Uganda da Kenya tsakanin ranekun 11 zuwa 20 ga watan nan na Yuni.

Mr. Wang, wanda kuma shi ne shugaban kwamitin ba da shawarwari na dandalin tattauna harkokin siyasa na kasar Sin, zai ziyarci kasashen ne bisa gayyatar shugaban majalissar dattijan kasar Congo Pierre Ngolo, da gwamnatin kasar Uganda, da kuma kakakin majalissar dokokin kasar Kenya Justin Muturi.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China