in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mexico za ta nemi WTO da ta shiga tsakanin batun buga karin haraji da Amurka ta yi mata
2018-06-05 15:54:41 cri

Hukumar cinikayya ta kasar Mexico ta ba da sanarwa a jiya 4 ga wata cewa, Mexico za ta nemi tsarin shiga tsakani na WTO don magance batun buga karin haraji da Amurka take yi mata kan kayayyakin karafa da sanholo.

An ba da labari cewa, EU da Canada sun riga sun mika irin wannan roko ga WTO a ranar 1 ga watan nan. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China