in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Saukaka visa tsakanin Sin da Amurka zai amfani sassan biyu
2018-06-01 20:44:44 cri

Yau Jumma'a, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta bayyana cewa, musanyar al'ummun kasashen Sin da Amurka, tushe ne yayin da ake cudanya da hadin gwiwa tsakanin ssasan biyu. A don haka saukaka visa tsakaninsu, zai amfani sassan biyu duka, haka kuma ya dace da babbar moriyar al'ummun kasashen biyu baki daya.

Jami'ar ta fada hakan ne yayin taron ganawa da manema labaran da aka saba yi a nan birnin Beijing.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China