in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Reshen ma'aikatan jinya na tawagar kiyaye zaman lafiyar Sin dake Sudan ta Kudu ya yi murnar bikin yara tare da yaran wurin
2018-05-31 15:55:13 cri
A jiya ne dalibai da malaman makarantar firamare ta Aweil dake birnin Wau a yammacin kasar Sudan ta kudu suka kasance cikin farin ciki, yayin da reshen ma'aikatan aikin jinya na rukuni na 8 na tawagar kiyaye zaman lafiyar kasar Sin dake Sudan ta kudu suka yi murnar bikin ranar yara tare da yaran dake wurin. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China