in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugabannin Koriya ta arewa da ta kudu sun sake ganawa a Panmunjom
2018-05-26 21:10:51 cri
Shugaban Koriya ta kudu, Moon Jae-in da takwaransa na Arewa Kim Jong Un, sun sake ganawa a karo na 2 a Panmunjom, a yau Asabar.

A cewar Fadar Blue House ta shugaban Koriya ta kudu, shugabannin biyu sun yi musayar ra'ayi kan yadda za a aiwatar da yarjejeniyar Panmunjom da suka cimma a ranar 27 ga watan Afrilun da ya gabata, da kuma yadda za a gudanar taron Koriya ta arewa da Amurka cikin nasara. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China