in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Masu kamfanonin kasar Jamus za su ziyarci kasar Sin
2018-05-24 15:41:06 cri
Gao Feng, kakakin ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin, ya sanar a yau Alhamis cewa, wasu manyan 'yan kasuwa kuma masu kamfanoni na kasar Jamus kimanin 20 za su rufawa shugabar gwamnatin kasar Angela Merkel baya, yayin ziyarar da za ta kawo a kasar Sin.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China