in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Amurka sun cimma daidaito kan warware batun kamfanin ZTE
2018-05-22 17:12:49 cri
Jaridar The Wall Street Journal ta bayar da labari a jiya Litinin cewa, Sin da Amurka sun cimma daidaito kan warware batun kamfanin sadarwa na ZTE.

Jarida ta ce, ana tattaunawa kan wasu abubuwa dake cikin yarjejeniyar da za a daddale. Idan aka kai ga daddale yarjejeniyar, gwamnatin Trump za ta soke umurnin hana kamfanin ZTE sayen kayayyaki daga kamfanonin kasar Amurka. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China