in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Cimma matsaya daya kan shawarwarin tattalin arziki da cinikayya ya dace da muradun kasashen Sin da Amurka
2018-05-21 20:35:10 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya ce, yadda kasashen Sin da Amurka suka cimma matsaya daya kan shawarwarin tattalin arziki da cinikayya ya dace da muradun kasashen biyu. Lu ya bayyana haka ne a yayin taron manema labaru da aka shirya a yau Litinin, inda ya kara da cewa, kamata ya yi gwamnatocin kasashen biyu su sauke nauyin dake bisa wuyansu kan dukkan abubuwan dake amfanawa jama'ar kasashen biyu. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China