in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An tashi da azumin watan Ramadan a kasar Sin
2018-05-18 16:50:21 cri

Ga yadda ake rubuta watan Ramadan da Sinanci.

Ma'anar kalmomin ita ce yin addu'a tare domin neman alheri.

Da misalin karfe 9 na daren ranar 16 ga watan Mayu, musulmai kusan dubu guda daga sassa daban daban na kasar Sin, suka taru a masallacin Niujie mai tarihin tsawon shekaru fiye da dubu 1, inda suka fara sallah karkashin jagorancin liman.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China