in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Babban jirgin ruwan dakon jiragen saman yaki na kasar Sin ya kammala gwaji na farko
2018-05-18 16:29:18 cri
A yau Jumma'a, babban jirgin ruwa dakon jiragen saman yaki na biyu da kasar Sin ta mallaka ya kammala gwajin da aka yi masa cikin teku karo na farko, sa'an nan ya koma tasharsa a ma'aikatar samar da jiragen ruwa ta birnin Dalian na kasar Sin. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China