in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude bikin baje kolin shirye-shiryen talibijin da fina-finai na kasa da kasa karo na 15 a kasar Sin
2018-05-17 19:58:55 cri

A yau Alhamis ne a nan Beijing, kasar Sin ta bude bikin baje kolin shirye-shiryen talibijin da fina-finai na kasa da kasa karo na 15, inda 'yan kasuwa daga kasashe da yankuna fiye da 50, suka halarta tare da yin nune-nune mabambanta. A yayin bikin, kafofin yada labaru na ketare, da masu yawon bude ido na ketare, sun ce suna mai da hankali, da maraba da shirye-shiryen talibijin da fina-finai, wadanda suka shafi al'adun kasar Sin. Wannan ne karo na farko da babban gidan rediyo da talibijin na kasar Sin, wato CMG ya shirya wannan biki.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China