in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Matan Nijar sun yi bikin ranar mata ta kasa
2018-05-14 09:00:40 cri
A jiya Lahadi ne matan Nijar sun yi bikin ranar mata ta kasa, ta ranar 13 ga watan Mayun kowace shekara. Ita dai wannan rana ta matan Nijar ta samo asili ne a shekarar 1991, bayan zanga zangar mata na sassa daban daban daga dukkan fadin kasar Nijar domin ganin an baiwa mata damar samun wakilta a babban taron kasa a shekarar 1991. Tun daga wannan lokaci ne, ranar 13 ga watan Mayu ta kasance wata babbar dama ga matan Nijar domin yin nazari kan halin da matan Nijar na birni dana kauye suke ciki, haka kuma suna amfani da wannan rana domin tattauna dukkan abubuwan da suka jibanci rayuwar mata a Nijar. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China