in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya aika da sakon jaje ga takwaransa na kasar Kenya
2018-05-12 20:25:22 cri
A jiya Jumma'a ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aika da sakon jaje ga shugaba Uhuru Kenyatta na kasar Kenya, bayan da wata madatsar ruwa ta balle a kasar har ta haddasa asarar rayuka da dama. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China