in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana gudanar da Bikin Makon Arewa a kasar Sin
2018-05-12 20:33:33 cri


A yau wasu dalibai dake karatu a jami'o'in birnin Shenyang dake arewacin kasar Sin suna gudanar da bikin Makon Arewa don nuna al'adun musamman na al'ummar Hausa ga Sinawa. Ko, yaya bikin ya wakana? Mun tuntubi abokiyar aikinmu Fa'iza Mustapha dake wajen bikin, don jin irin wainar da ake toyawa.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China