in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a Bikin Makon Arewa a kasar Sin
2018-05-12 16:08:47 cri

Makon Arewa wani biki ne na musamman da Hausawa su kan gudanar a wurare daban daban don nuna al'adun al'ummar Hausa. A yau wasu dalibai dake karatu a jami'o'in birnin Shenyang dake arewacin kasar Sin su ma sun shirin bikin Makon Arewa. ko, yaya bikin ya wakana? Mun tuntubi abokiyar aikinmu Fa'iza Mustapha dake wajen bikin, don jin irin wainar da ake toyawa.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China