in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin: ya kamata bangarori daban daban su tabbatar da yanayi mai sassauci a zirin Koriya
2018-05-07 21:26:01 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya bayyana a yau ranar 7 ga wata a nan birnin Beijing cewa, a karkashin kokarin bangarori daban daban, an samu babban canji a yanayin zirin Koriya, ana kuma bin hanyar sassauta yanayi a zirin Koriya. Ya ce mataki ne mai wuyar sha'ani, don haka ya kamata bangarori daban daban su tabbatar da yanayin sassauci a zirin. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China