in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka ta harba na'urar bincike samfurin InSight don yin bincike a duniyar Mars
2018-05-06 16:11:52 cri

Hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka, ta harba na'urar bincike samfurin InSight, don yin bincike a duniyar Mars, da sanyin safiyar jiya Asabar. Wannan ne karo na farko, da za a yi bincike kan abun da ke kunshe cikin duniyar Mars. Masana kimiyya da fasaha na kasar dai, na son yin bincike ne kan fadin duniyar Mars da yanayinta, da zafin dake ciki da kuma girgizar kasa da sauransu. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China