in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An rufe bikin baje-kolin kayayyaki na Guangzhou karo na 123
2018-05-05 20:43:45 cri
Yau Asabar, a birnin Guangzhou, aka rufe bikin baje-kolin kayayyakin da ake shige da fice da su na kasar Sin karo na 123, ko kuma Canton Fair a takaice. Zuwa ranar 3 ga wata, akwai jimilar 'yan kasuwa 203346 daga kasashe da yankuna 214 wadanda suka halarci bikin, adadin da ya kai matsayin koli a tarihi. Kana, jimillar kudin kayayyakin da aka fitar da su zuwa kasashen waje ta zarce dala biliyan talatin, wadda ita ma ta kai matsayin koli na bikin na lokacin bazara a cikin shekaru hudun da suka shige.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China