in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya bukaci kara azama wajen maido da kyakkyawar alaka da Japan
2018-05-04 21:13:58 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin, ya ce akwai bukatar kasar sa da Japan su magance sabani, da bambance bambance dake tsakanin su, yana mai cewa a tsawon lokaci, Japan na nuna alamu game da aniyarta ta kyautata dangantaka da Sin, matakin da a cewarsa abun a yaba ne.

Shugaban na Sin ya bayyana hakan ne a yau Juma'a, yayin zantawar sa ta wayar tarho da firaministan Japan Shinzo Abe.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China