in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da wata nau'rar samar da wutar lantarki bisa hasken rana a Beijing
2018-04-27 17:14:49 cri

180427-An-kaddamar-da-wata-naurar-samar-da-wutar-lantarki-bisa-hasken-rana-a-Beijing.m4a

A yau ne a nan birnin Beijing aka kaddamar da wata na'urar samar da hasken wutar lantarki bisa karfin hasken rana mai suna " Humbrella" a wani mataki na samar da makamashi mai tsafta.

Bikin wanda kamfanin Hanergy na kasar Sin ya shirya ya janyo mahalarta daga kasashen Sin da Afirka. Kamfanin ya ce ya samar da wannan na'ura ce domin magance matsalar rashin hasken wutar lantarki da ake fama da shi a nahiyar Afirka.

Abokiyarmu aikin Fa'iza Mohammed Mustapha wadda ta halarci bikin ta yi mana karin haske game da dalilin kaddamar da wannan na'ura da ma taron kansa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China